1.Darasi na farko Mai wasa da maza karya(1) 2.Darasi na biyu Mai wasa da maza karya(2) 3.Darasi na uku Jawabin maraba 4.darasi na hudu Duniyar da mu ke so 5.Darasi na biyar Ni mutumin Kagara ne 6.Darasi na shida Jawabin shugaban gwamnatin mulkin so ja,1975 7.Darasi na bakwai Nijeiya 8.Darasi na takwas komawa gida 9.darasi na tara Komawa gida (ci gaba) 10.Darasi na goma Shugabanci da goyon bayan jama'arka 11.darasi na goma sha daya Zaben harshe a Nijeriya 12.Darasi na goma sha biyu Labarin Wani dan sarki 13.Darasi na goma sha uku Asubahin musuluci 14.Darasi na goma sha hudu Majalisar dokoki 15.Darasi na goma sha biyar Kishin Kasa 16.Darasi na goma sha shida An ki a ci biri,amma an koma go dila 17.Darasi na goma sha bakwai Tsarin kayyade iyali a duniya 18.Drasi na goma sha takwas Na sauka a Gambiya 19.darasi na goma sha tara Sambo da hafsi 20.Darasi na ashirin Yadda muka yi da ubangijina 21.darasi na ashirin da daya Asalin bakin ciki 22.Darasi na ashirin da biyu Hakkoki na dan kasar Nijeriya 23.darasi na ashirin na uku Marjgayi Janar Mrutala 24.Darasi na ashirin da hudu Na dawo kano daga Ingila 25.darasi na ashirin da biyar Ba ma so a kai kasuwa 26.Drasi na ashirin da shida Bam bancin addini ,kabilaci ne crtar Nijeriya 27.Darasi na ashirin da bakwai Na yi aure 28.Darasi na ashirin da takwas Labarin Malam Gabatari